<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu da Iko Ya Tsare Ni Nan LW566</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu da iko ya tsare ni nan
 Daga tuntuɓe, ya sanya ni can
 Wurin ɗaukaka da darajarsa,
 Don Yesu ya tada ni.

[V2]
 KORUS
 Yesu ya ɗaga ni
 Yesu ya ɗauke ni
 Daga duhun zunubi zuwa hasken ceto,
 I,Yesu ya tada ni.

[V3]
 2) Nan ɗiyan Ruhu za a ga wurina,
 Farin ciki, salama tsawon jimrewa
 Aminci, masiha, tawali'u
 Har kamewa da nagarta.
 Korus

[V4]
 3) Zan yi bincikin littafinsa kuwa,
 Za ni makilta kamar Yesu fa.
 Za ni ga fuskarsa Ubangijina,
 Don Yesu ya tada ni.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>566</hymn_number>
</song>